Posts

YADDA TAKE KAYAWA A KASUWAR MUSAYAR YAN WASA

Image
 ๐Ÿšจ๐Ÿ”ต⚪️ ๐Ž๐‹๐‹๐ˆ๐„ ๐–๐€๐“๐Š๐ˆ๐๐’ ๐˜๐€ ๐ŠOMA ๐€๐‹ ๐‡๐ˆ๐‹๐€๐‹! ๐Ÿ’ฃ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ง Aston Villa sun amince da tayin €58.4m + €2m add-ons daga Al Hilal. ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ”ฅ Watkins ya amince da komawar, kuma ana shirin tafiyarsa Saudi Arabia cikin wannan makon. ๐Ÿ”„ Villa kuma suna shirin ษ—aukar Nicolas Jackson daga Chelsea. --- ๐Ÿšจ๐Ÿ”ต⚪️ ๐‡๐„๐‚๐“๐Ž๐‘ ๐…๐Ž๐‘๐“ ๐˜๐€ KOMA ๐‘๐„๐€๐‹ ๐’๐Ž๐‚๐ˆ๐„๐ƒ๐€๐ƒ DAGA BARCELONA! ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ Real Sociedad sun cimma yarjejeniya da Barcelona kan €8m, tare da 50% sell-on clause da buy-back kusan €20m. ๐Ÿค ๐Ÿšจ๐ŸŸฃ๐Ÿ”ต ๐๐ˆ๐‚๐Ž๐‹๐€๐’ ๐‰๐€๐‚๐Š๐’๐Ž๐ ๐˜๐€๐๐€ ๐Š๐€๐‘๐€๐“๐€ ๐€๐’๐“๐Ž๐ ๐•๐ˆ๐‹๐‹๐€! ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ”ฅ Villa na kusa kammala yarjejeniya da Chelsea kan £65m, kuma Jackson ya riga ya amince da komawar. ๐Ÿ’ฐ๐Ÿค ๐Ÿšจ๐ŸŸก๐Ÿ”ด ๐†๐€๐‹๐€๐“๐€๐’๐€๐‘๐€๐˜ ๐๐€ ๐๐€๐๐ˆ๐ ๐‘๐€๐…๐€๐„๐‹ ๐‹๐„๐€̃๐Ž! ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น๐Ÿ’ฃ Galatasaray sun tura wa AC Milan tayin fiye da €45m + add-ons. ๐Ÿ’ฐ Yanzu shawarar tana hannun Rafael Leรฃo, yayin da Galatasaray ke jiran amsarsa. ๐Ÿ‘€๐Ÿ”ฅ Karin - bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com / ⭐ Eagle Sports Hausa

ADAMA TRAORE YA KOMA DEPORTIVO, NOTTINGHAM FOREST SUMA SUN KAMMALA SAYEN DELAP

Image
 ๐Ÿšจ๐Ÿ”ต⚪ ๐€๐ƒ๐€๐Œ๐€ ๐“๐‘๐€๐Ž๐‘ร‰ ๐˜๐€ ๐ŠOMA ๐ƒ๐„๐๐Ž๐‘๐“๐ˆ๐•๐Ž! ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ๐Ÿ’ช๐Ÿฟ Deportivo de La Coruรฑa sun cimma yarjejeniya da Adama Traorรฉ. ✈️ ๐Ÿ“„ Ana shirin kammala takardu da sanya hannu cikin awa 24–48. ๐Ÿšจ๐ŸŒณ ๐๐Ž๐“๐“๐ˆ๐๐†๐‡๐€๐Œ ๐…๐Ž๐‘๐„๐’๐“ ๐’๐”๐ ๐Š๐€๐Œ๐Œ๐€๐‹๐€ ๐ƒ๐„๐‹๐€๐! ๐Ÿ”ด⚪ Forest sun amince da biyan £45m domin ษ—aukar Liam Delap daga Chelsea. ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ”ฅ ๐Ÿ—ฃ️ Koci Oliver Glasner ya taka muhimmiyar rawa wajen shawo kan ษ—an wasan. ๐Ÿ“„ Ana shirin kammala yarjejeniyar cikin awa 48. ⭐ Rating ษ—inka daga 1 zuwa 10? ๐Ÿ‘€๐Ÿ”ฅ https://eaglesportshausa.blogspot.com/ ⭐ Eagle Sports Hausa

MAGOYA BAYAN MANCHESTER UNITED KU KANTAR DA HANKALIN KU RASHIN NASARA A FARKON WASA BAYA NUFIN BAZAUCI PREMIER LEAGUE BA

Image
 ๐Ÿ”ด๐Ÿ˜ฎ ๐Œ๐€๐ ๐”๐๐ˆ๐“๐„๐ƒ ๐…๐€๐๐’, KU KANTAR DA HANKALIN KU! ๐Ÿ’ช Rashin nasara a wasan farko ba yana nufin komai ya ฦ™are ba. ๐Ÿ‘€ ๐Ÿ† Sau 3 Manchester United sun taษ“a lashe Premier League bayan sun yi rashin nasara a wasan farko na kakar. ๐Ÿ˜ณ A shekarar 1992, har ma sun yi rashin nasara a wasanni 2 na farko, sannan suka yi kunnen doki a na 3 — amma daga baya suka ฦ™are da lashe gasar! ๐Ÿ† ๐Ÿ”ฅ Wataฦ™ila wannan alama ce mai kyau ga Michael Carrick da United. ๐Ÿ‘€๐Ÿ”ด Karin- bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com/ ⭐ Eagle Sp orts Hausa

KUNGIYAR LILLE TANA CI GABA DA KAFA TARIHI A LEAGUE 1 GURIN SAI DA YAN WASA MASU TSADA

Image
 ๐Ÿค‘๐Ÿ”ด ๐‹๐ˆ๐‹๐‹๐„ ๐๐€ ๐‚๐ˆ๐Š๐ˆ๐ ๐Œ๐€๐‘๐Š๐„๐“! ๐Ÿ’ฐ๐Ÿ”ฅ Lille sun ci gaba da samun makudan kuษ—aษ—e daga sayar da ’yan wasa a cikin shekaru goma da suka wuce. ๐Ÿ˜ณ ๐Ÿ’Ž Manyan tallace-tallacen: ๐Ÿ‡ฒ๐Ÿ‡ฆ Bouaddi → Man City — €100m ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฎ Pรฉpรฉ → Arsenal — €80m ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ Osimhen → Napoli — €78.9m ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Yoro → Man United — €62m ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Rafael Leรฃo → AC Milan — €50m ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Chevalier → PSG — €40m ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ Botman → Newcastle — €37m ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ช Onana → Everton — €35m ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท Diakitรฉ → Bournemouth — €35m ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฒ Baleba → Brighton — €27m ๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Gabriel → Arsenal — €26m ๐Ÿ”ฅ Lille sun tabbatar da cewa sun iya gano matasa, su haษ“aka su, sannan su sayar da su kan manyan kuษ—aษ—e. Bouaddi yanzu ya karya rikodin Pรฉpรฉ, inda €100m ya zama mafi girman sayarwar Lille da kuma mafi girman fitar da ษ—an wasa daga Ligue 1 zuwa ฦ™asashen waje.  ⭐ Eagle Sports Hausa

BARCELONA SUNA ZAWARCIN DAN WASAN DORTMUND GUIIRASSY AMMA SABODA TSADAR ALBASHINSA SUN FITA DAGA CI NAKIN

Image
 ๐Ÿšจ๐Ÿ”ต๐Ÿ”ด RAHOTO ๐๐€๐‘๐‚๐„๐‹๐Ž๐๐€ ๐’๐”NA ๐EMAN ๐†๐”๐ˆ๐‘๐€๐’๐’๐˜! ๐Ÿ‘€๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ณ Barcelona sun yi la’akari da ษ—aukar Serhou Guirassy daga Borussia Dortmund domin ฦ™arfafa harinsu. ⚽️ Amma Barรงa sun janye saboda albashinsa kusan €10m a shekara ya yi musu tsada. ๐Ÿ’ฐ❌ ๐Ÿ“Œ Source: Bild ⭐ Eagle Spor ts Hausa

SHAKHTAR DONETSK NA SON AMFANI DA STAMFORD BRIDGE A CHAMPION ๐Ÿ† LEAGUE ๐Ÿ”ต ๐Ÿ”ฅ

Image
 ๐Ÿšจ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ฆ๐ŸŸ️ SHAKHTAR DONETSK NA SON AMFANI DA STAMFORD BRIDGE A CHAMPIONS LEAGUE! ๐Ÿ”ต๐Ÿ”ฅ Shakhtar Donetsk na shirin amfani da Stamford Bridge, filin wasan Chelsea, a matsayin filin wasansu na gida a wasannin Champions League na kakar wasa mai zuwa. ๐Ÿ‘€๐Ÿ† ๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ฆ ฦ˜ungiyar ta Ukraine na son ta yi rijistar filin a UEFA domin buga wasannin Turai a London. ๐ŸŸ️ Wani sabon yanayi kenan — Shakhtar za ta iya karษ“ar baฦ™i a Stamford Bridge a matsayin ฦ™ungiyar gida! ๐Ÿ—ž️ Source: L’ร‰quipe ๐Ÿ’ฌ Yaya za ka ji idan ka ga Shakhtar Donetsk tana buga Champions League a Stamford Bridge? ๐Ÿ‘€๐Ÿ”ฅ

COACH DIN PSG LUIS ENRIQUE YACE KUNGIYARSA PSG ZATA IYA CIN CHAMPION ๐Ÿ† LEAGUE UKU 3 A JERE KAMAR YADDA REAL MADRID TAYI

Image
 ๐Ÿ†❤️๐Ÿ’™ PSG BA ZA TA DAINA BA! ๐Ÿ”ฅ Luis Enrique ya bayyana cewa burin PSG yanzu shi ne lashe Champions League sau uku a jere! ๐Ÿคฏ๐Ÿ†๐Ÿ†๐Ÿ† ๐Ÿ—ฃ️ Enrique: “Za mu iya rama tarihin Real Madrid ta hanyar lashe Champions League sau uku a jere.” ๐Ÿ˜ค Ya kuma kara da cewa: “Ban yi tunanin akwai wata ฦ™ungiya a Turai da ta fi mu yunฦ™urin yin nasara ba.” ๐Ÿ”ฅ Bayan samun manyan nasarori, PSG yanzu ta koma da wani sabon buri — kofi na uku a jere! ⏳ MISSION CHAMPIONS LEAGUE #3: TA FARA! ๐Ÿ’ฌ PSG za ta iya lashe Champions League sau uku a j ere kuwa? ๐Ÿ‘€๐Ÿ†