YADDA TAKE KAYAWA A KASUWAR MUSAYAR YAN WASA

 πŸš¨πŸ”΅⚪️ πŽπ‹π‹πˆπ„ π–π€π“πŠπˆππ’ π˜π€ 𝐊OMA 𝐀𝐋 π‡πˆπ‹π€π‹! πŸ’£πŸ‡¬πŸ‡§


Aston Villa sun amince da tayin €58.4m + €2m add-ons daga Al Hilal. πŸ’°πŸ”₯

Watkins ya amince da komawar, kuma ana shirin tafiyarsa Saudi Arabia cikin wannan makon.


πŸ”„ Villa kuma suna shirin Ι—aukar Nicolas Jackson daga Chelsea.


---


πŸš¨πŸ”΅⚪️ π‡π„π‚π“πŽπ‘ π…πŽπ‘π“ π˜π€ KOMA 𝐑𝐄𝐀𝐋 π’πŽπ‚πˆπ„πƒπ€πƒ DAGA BARCELONA! πŸ‡ͺπŸ‡Έ


Real Sociedad sun cimma yarjejeniya da Barcelona kan €8m, tare da 50% sell-on clause da buy-back kusan €20m. 🀝


πŸš¨πŸŸ£πŸ”΅ ππˆπ‚πŽπ‹π€π’ π‰π€π‚πŠπ’πŽπ π˜π€ππ€ πŠπ€π‘π€π“π€ π€π’π“πŽπ π•πˆπ‹π‹π€! πŸ‡ΈπŸ‡³πŸ”₯


Villa na kusa kammala yarjejeniya da Chelsea kan £65m, kuma Jackson ya riga ya amince da komawar. πŸ’°πŸ€


πŸš¨πŸŸ‘πŸ”΄ π†π€π‹π€π“π€π’π€π‘π€π˜ 𝐍𝐀 ππ€ππˆπ 𝐑𝐀𝐅𝐀𝐄𝐋 𝐋𝐄𝐀̃𝐎! πŸ‡΅πŸ‡ΉπŸ’£


Galatasaray sun tura wa AC Milan tayin fiye da €45m + add-ons. πŸ’°


Yanzu shawarar tana hannun Rafael LeΓ£o, yayin da Galatasaray ke jiran amsarsa. πŸ‘€πŸ”₯


Karin - bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com





/


⭐ Eagle Sports Hausa

Comments

Popular posts from this blog

Barcelona na zawarcin Dan wasan gaban Arsenal

Manchester United tana shirin sayar da Brono Fernandez

BARCELONA TA FARA ƊAUKAR MATAKI KAN RODRI