KUNGIYAR LILLE TANA CI GABA DA KAFA TARIHI A LEAGUE 1 GURIN SAI DA YAN WASA MASU TSADA
๐ค๐ด ๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐! ๐ฐ๐ฅ
Lille sun ci gaba da samun makudan kuษaษe daga sayar da ’yan wasa a cikin shekaru goma da suka wuce. ๐ณ
๐ Manyan tallace-tallacen: ๐ฒ๐ฆ Bouaddi → Man City — €100m
๐จ๐ฎ Pรฉpรฉ → Arsenal — €80m
๐ณ๐ฌ Osimhen → Napoli — €78.9m
๐ซ๐ท Yoro → Man United — €62m
๐ต๐น Rafael Leรฃo → AC Milan — €50m
๐ซ๐ท Chevalier → PSG — €40m
๐ณ๐ฑ Botman → Newcastle — €37m
๐ง๐ช Onana → Everton — €35m
๐ซ๐ท Diakitรฉ → Bournemouth — €35m
๐จ๐ฒ Baleba → Brighton — €27m
๐ง๐ท Gabriel → Arsenal — €26m
๐ฅ Lille sun tabbatar da cewa sun iya gano matasa, su haษaka su, sannan su sayar da su kan manyan kuษaษe. Bouaddi yanzu ya karya rikodin Pรฉpรฉ, inda €100m ya zama mafi girman sayarwar Lille da kuma mafi girman fitar da ษan wasa daga Ligue 1 zuwa ฦasashen waje.
⭐ Eagle Sports Hausa

Comments
Post a Comment