MAGOYA BAYAN MANCHESTER UNITED KU KANTAR DA HANKALIN KU RASHIN NASARA A FARKON WASA BAYA NUFIN BAZAUCI PREMIER LEAGUE BA

 ๐Ÿ”ด๐Ÿ˜ฎ ๐Œ๐€๐ ๐”๐๐ˆ๐“๐„๐ƒ ๐…๐€๐๐’, KU KANTAR DA HANKALIN KU! ๐Ÿ’ช


Rashin nasara a wasan farko ba yana nufin komai ya ฦ™are ba. ๐Ÿ‘€


๐Ÿ† Sau 3 Manchester United sun taษ“a lashe Premier League bayan sun yi rashin nasara a wasan farko na kakar.


๐Ÿ˜ณ A shekarar 1992, har ma sun yi rashin nasara a wasanni 2 na farko, sannan suka yi kunnen doki a na 3 — amma daga baya suka ฦ™are da lashe gasar! ๐Ÿ†


๐Ÿ”ฅ Wataฦ™ila wannan alama ce mai kyau ga Michael Carrick da United. ๐Ÿ‘€๐Ÿ”ด


Karin- bayani https://eaglesportshausa.blogspot.com/


⭐ Eagle Sp


orts Hausa

Comments

Popular posts from this blog

Barcelona na zawarcin Dan wasan gaban Arsenal

Manchester United tana shirin sayar da Brono Fernandez

BARCELONA TA FARA ฦŠAUKAR MATAKI KAN RODRI