ADAMA TRAORE YA KOMA DEPORTIVO, NOTTINGHAM FOREST SUMA SUN KAMMALA SAYEN DELAP
π¨π΅⚪ πππππ πππππΓ ππ πOMA πππππππππ! πͺπΈπͺπΏ
Deportivo de La CoruΓ±a sun cimma yarjejeniya da Adama TraorΓ©. ✈️
π Ana shirin kammala takardu da sanya hannu cikin awa 24–48.
π¨π³ ππππππππππ π πππππ πππ πππππππ πππππ! π΄⚪
Forest sun amince da biyan £45m domin Ιaukar Liam Delap daga Chelsea. π°π₯
π£️ Koci Oliver Glasner ya taka muhimmiyar rawa wajen shawo kan Ιan wasan.
π Ana shirin kammala yarjejeniyar cikin awa 48.
⭐ Rating Ιinka daga 1 zuwa 10? ππ₯
https://eaglesportshausa.blogspot.com/
⭐
Eagle Sports Hausa


Comments
Post a Comment