BARCELONA SUNA ZAWARCIN DAN WASAN DORTMUND GUIIRASSY AMMA SABODA TSADAR ALBASHINSA SUN FITA DAGA CI NAKIN

 πŸš¨πŸ”΅πŸ”΄ RAHOTO ππ€π‘π‚π„π‹πŽππ€ 𝐒𝐔NA 𝐍EMAN π†π”πˆπ‘π€π’π’π˜! πŸ‘€πŸ‡¬πŸ‡³


Barcelona sun yi la’akari da Ι—aukar Serhou Guirassy daga Borussia Dortmund domin Ζ™arfafa harinsu. ⚽️


Amma BarΓ§a sun janye saboda albashinsa kusan €10m a shekara ya yi musu tsada. πŸ’°❌


πŸ“Œ Source: Bild


⭐ Eagle Spor


ts Hausa

Comments

Popular posts from this blog

Barcelona na zawarcin Dan wasan gaban Arsenal

Manchester United tana shirin sayar da Brono Fernandez

BARCELONA TA FARA ƊAUKAR MATAKI KAN RODRI