Manchester United tana shirin sayar da Brono Fernandez

 

Manchester United tana shirye ta siyar da kyaftin ɗinta, Bruno Fernandes, akan fam miliyan £42M kacal a wannan bazarar.

​Ƙungiyar Galatasaray ta Turkiyya tana da sha'awar siyan sa, sai dai babban cikas ɗin shi ne tsabar yawan albashin da Bruno yake buƙata, wanda zai iya sa cinikin ya lalace. (Majiya: @SuleymanRodop)

​💬 Ra'ayoyinku:

Shin miliyan £42M sun yi kaɗan ga Bruno, ko kuwa farashin ya yi daidai?



Comments

Popular posts from this blog

Barcelona na zawarcin Dan wasan gaban Arsenal

BARCELONA TA FARA ƊAUKAR MATAKI KAN RODRI