Barcelona na zawarcin Dan wasan gaban Arsenal

 🚨 BARCELONA TANA SHIRIN SACE WA ARSENAL DAN WASA! 🔵🔴

Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta mayar da hankalinta gaba ɗaya kan ɗan wasan gaba na Arsenal, Viktor Gyökeres.

Rahoranni sun bayyana cewa, cikin watan da ya gabata, mahukuntan Barcelona sun yi tarurruka har guda biyu da wakilan ɗan wasan domin cimma yarjejeniya. Kungiyar Arsenal kuwa tana shirye t


a ƙetare da shi akan kuɗi kimanin Euro miliyan €60M.

💬 Baje Kolin Ra'ayi:

Shin kuna ganin Viktor Gyökeres zai fi amfani a Barcelona ko a Arsenal?

Ku ajiye mana ra'ayoyinku a Comment, sannan ku yi Like da Share! 🦅🔥

👉 Domin samun sahihan labarai a Google Chrome, ku ziyarci: eaglesportshausa.blogspot.com

Comments

  1. Shin kuna ganin Viktor Gyökeres zai fi amfani a Barcelona ko a Arsenal?
    Ku ajiye mana ra'ayoyinku a Comment, sannan ku yi Like da Share! 🦅🔥

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

Manchester United tana shirin sayar da Brono Fernandez

BARCELONA TA FARA ƊAUKAR MATAKI KAN RODRI