NAPOLI NA SHA AWAR GABRIEL JEJUS YAYIN DA FENERBAHCE KE ZAWARCIN ROMELU LUKAKU
🚨🇹🇷 Fenerbahçe na sha'awar ɗaukar Romelu Lukaku daga Napoli! 💣
📌 Rahoton ya ce:
🟡🔵 Fenerbahçe na son ɗaukar Romelu Lukaku, kuma ɗan wasan mai shekara 33 a shirye yake ya koma Turkiyya.
💰 Napoli na neman kusan £8.6m kafin ta bar Lukaku ya tafi.
🔴 Ficewar Lukaku na iya buɗe hanya ga Napoli ta nemi Gabriel Jesus daga Arsenal.
🇧🇷 Arsenal na neman kusan £18m–£20m kan Gabriel Jesus.
⏳ Napoli na buƙatar barin 'yan wasa biyu kafin ta iya fara neman ɗan wasan Arsenal.
📰 Majiyoyi: Sky Sports / Yago Sabuncuoglu
💬 A ganinka, wanne zai fi amfani ga Napoli: Lukaku ya zauna ko kuma su sayar da shi su ɗauko GÑ
abriel Jesus? 👀⚽


Comments
Post a Comment