WREXHAM TA ZAMEWA MANCHESTER UNITED ALJANNU SUN SUN SAKE LALLA SASU
🚨 WREXHAM TA ZAME WA MANCHESTER UNITED ALJANU — SUN SAKE LALLASA SU! 🔴🏴
Kamar da wasa, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Wrexham ta sake lallasa matasan ’yan wasan Manchester United a wasan sada zumunta na yau da ci 1-0 a birnin Helsinki.
Wannan shi ne karo na biyu da Wrexham take doke Manchester United a wasannin share fage, bayan wancan dukan da suka yi musu da ci 3-1 a watan Yulin shekarar 2023. Da alama dai waɗannan yaran na Wrexham sun gano asirin United!
💬 Baje Kolin Ra'ayi:
Shin me kuke gani yake damun matasan ’yan wasan na Manchester United ne duk lokacin da suka haɗu da Wrexham?
Ku ajiye mana ra'ayoyinku a Comment, sannan ku yi Like da Share na wannan post ɗin! 🦅🔥
👉 Eagle Sports Hausa

Comments
Post a Comment