TAURARIN FARANSA GUDA BIYU MBAPPE DA OLISE SUN KAFA SABON TARIHI A GASAR CIN KOFIN DUNIYA TA 2026

 🚨 TARIHI YA KAFU: MBAPPÉ DA OLISE SUN KAFA SABON TARIHI A GASAR CIN KOFIN DUNIYA! 🇫🇷🤯

An kafa manyan tarihi guda biyu a gasar cin kofin duniya da ba za a taɓa mantawa da su ba:

Kylian Mbappé ya zama ɗan wasan da ya fi kowa zura ƙwallaye mafi yawa a tarihin gasar cin kofin duniya gaba ɗaya (All-Time World Cup Top Scorer).


Michael Olise ya doke tsohon tarihin gwarzo Pelé na ƙasar Brazil, inda ya zama ɗan wasan da ya bayar da taimako (Assists) mafi yawa a gasar cin kofi guda ɗaya cikin tarihi, bayan ya bayar da guda 7.


Wadanda suka fi assists a gasar guda daya:

🥇 Michael Olise 🇫🇷 - 7 🅰️ (2026)

🥈 Pelé 🇧🇷 - 6 🅰️ (1970)


Wane ne gwarzonku na wannan gasar tsakanin Mbappé da Olise?

Ku ajiye mana ra'ayoyinku a Comment, sannan ku yi Like da Share! 🦅🔥


⭐ Eagle Sports Hausa

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Barcelona na zawarcin Dan wasan gaban Arsenal

Manchester United tana shirin sayar da Brono Fernandez

BARCELONA TA FARA ƊAUKAR MATAKI KAN RODRI