SABBIN RIGUNAN MANYAN KINGIYOYIN DA ZASUYI AMFANI DASU AKAR 2026

 👕 Sabbin Kayan Wasan Kungiyoyi na Kaka ta 2026/27


🔵 Chelsea tare da Nike sun fitar da sabuwar rigar waje (Away Kit) mai launin baƙi da zinariya, wadda ta ja hankalin magoya baya sosai kuma ana ganin tana cikin mafi kyawun riguna na kakar wasa.


⚪🔴 AC Milan sun ƙaddamar da sabuwar rigar waje ta Puma, wacce aka tsara domin tunawa da nasarar da suka samu a gasar Champions League ta 2007 a birnin Athens.


🩷 Juventus sun dawo da shahararriyar rigar ruwan hoda (Pink Away Kit) a kakar wasa ta 2026/27, abin da ya faranta ran magoya bayansu.


🔴 Bayer Leverkusen ma sun fitar da sabuwar rigar gida (Home Kit) ta kakar wasa ta 2026/27, mai salo na musamman.


💬 A ganinka, wacce sabuwar riga ce ta fi kyau a cikin waɗannan huɗu? 👕🔥

Comments

Popular posts from this blog

Barcelona na zawarcin Dan wasan gaban Arsenal

Manchester United tana shirin sayar da Brono Fernandez

BARCELONA TA FARA ƊAUKAR MATAKI KAN RODRI