HOFFENHEIM BASU NUNA WASA BA A WASAN SADA ZUMUNCI DA SUKA FAFATA AJIYA

 😂⚽ Hoffenheim ba su nuna wata tausayi ba!


A wasan sada zumunta na shirin tunkarar sabon kakar wasa, Hoffenheim ta yi wa ƙungiyar mataki na bakwai SV Massenbachhausen ruwan sama da ci 21-0!


🤯 Abin mamaki shi ne, 'yan wasa 11 daban-daban ne suka zura ƙwallaye a wasan.


😅 Duk da cewa ana cewa wasannin share fage don ƙara ƙoshin jiki ne, Hoffenheim ta nuna cewa ba ta da niyyar sassauci ko kaɗan.


💬 Kai da kana matsayin Hoffenheim, da za ka rage gudu bayan an ci ƙwallaye da yawa, ko kuwa ka ci gaba da kai hari har zuwa ƙarshen wasar!?


⭐ Eagle Sports Hausa 


asa? 😂⚽

Comments

Popular posts from this blog

Barcelona na zawarcin Dan wasan gaban Arsenal

Manchester United tana shirin sayar da Brono Fernandez

BARCELONA TA FARA ƊAUKAR MATAKI KAN RODRI